Home Labarai An sake korar Rahama Sadau daga Kannywood

An sake korar Rahama Sadau daga Kannywood

274
0

Kungiyar masu shirya fina-finai ta MOPPAN ta sake korar jaruma Rahama Sadau bayan fitar da wasu hotunanta da ta yi a kafafen sadarwar zamani.

Bayan fitar da sanarwar korarta a ranar Talata, mai magana da yawun kungiyar ta MOPPAN ta kasa Al’amin Ciroma ya ce wannan mataki ya yi dai-dai kuma abin a yaba ne.

Daily Nigerian ta labarta cewa a ko a shekarar 2016, an kori jarumar daga masana’antar biyo bayan zargin karya dokoki da sharuddan zama kungiyar da ta yi, na rawa da rungumar mawakin hip hop Classic a bainar jama’a.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply