Home Labarai An samar da kwanfiyutoci don adana bayanan kiwon lafiya a Nijeriya

An samar da kwanfiyutoci don adana bayanan kiwon lafiya a Nijeriya

89
0

Gwamnatin Nijeriya hadi da tallafin hukumar lafiya ta duniya da kuma bankin duniya sun ba da tallafin babura guda 450 da kuma kwamfiyutar hannu (Laptop) 450 domin taimaka wa cibiyar kula da lafiya a matakin farko wajen gudanar da ayyukan rigakafi a fadin kasar baki daya. Bikin bayar da gudunmawar ya gudana ne a Abuja.

Shugaban hukumar lafiya a matakin farko ta Nijeriya Dr. Faisal Shu’aibu ya ce wadannan babura za su taimaka wajen saukaka wa jami’ansu shiga wuraren da ke da wahalar shiga domin gudanar da ayyukan rigakafi.

Kazalika Dr Faisal ya ce na’urar kwamfutocin za su taimaka wa cibiyar wajen adana bayanai.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply