An tsige mataimakin shugaban majalisar dokokin jihar Edo Mr Yekini Idiaye.
An tsige shi ne a ranar Laraba a lokacin zaman majalisar a Benin. Sai dai har ya zuwa yanzu babu cikakken bayanin musabbabin tsige dan majalisar.