Home Kasashen Ketare Annobar Corona ta yi wa Nijar kome 

Annobar Corona ta yi wa Nijar kome 

214
0

A baya bayan nan ana samun ƙarin masu kamuwa da cutar Covid-19 a Jamhuriyar Nijar lamarin da ya sa hukumomin kasar suka sake karfafa matakan kare Kasar.

A farkon wannan makon ne a cikin wani taron manema Labarai da ya kira a babban birnin Yamai, sakataren ofishin ma’aikatar kiwon lafiya ya bayyana matakan da gwamnati ta karfafa domin dakile yaduwar cutar da ta sake bulla a ƙasar.

Sakamakon gwajin ranar Alhamis din nan ma dai ya nuna cewa mutum 4 ne aka samu sabbin kamuwa yayin kuma da a jimilce ake da mutum 112 da suka kamu da cutar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply