Home Labarai APC ta kara rasa gwamna

APC ta kara rasa gwamna

193
0

Tsohon gwamnan jihar Delta Dr Emmanuel Uduaghan ya fice daga jam’iyyar APC ya koma PDP.

Uduaghan ya sake komawa PDP ne a rumfar zabensa da ke mazabar Abigborodo, tare da rakiyar dumbin magoya bayansa.

Dama dai, shekara guda ke nan da barinsa daga PDP ya koma APC, bayan ya yi zargin cewa PDP ba ta kyauta masa ba.

Uduaghan ya rike gwamnan jihar Delta na tsawon shekaru 8.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply