Arsenal ta nuna sha’awarta na ɗauko ɗan wasan tsakiya na Real Madrid Isco.
Gunners na son ɗaukar ɗan wasan na ƙasar Sifaniya ne a matsayin aro a kasuwar cinikayya ta Janairu.
Idan ta tabbata, Arsenal za su ɗauki Isco a matsayin aro na tsawon wata shida, a kan zaɓin sayensa daga ƙarshe kan kuɗi yuro miliyan €30m.
