Home Labarai Ba a sauya wa jami’ar KASU suna ba

Ba a sauya wa jami’ar KASU suna ba

32
0

Hukumar gudanarwar jami’ar gwamnatin jihar Kaduna KASU ta musanta labarin da ake yadawa cewa an sauya sunan jami’ar zuwa jami’ar Magajin Garin Zazzau.

Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa daga Magatakardar jami’ar Samuel Mansho da DCL Hausa ta samu “kwafi”.

Sanarwar ta bukaci mutane da su yi watsi da wannan labari da ake ta yamadidi da shi. Tace duk idan ma akwai bayani, duk za a ju daga hukumar gudanarwar jami’ar nan gaba.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply