Home Labarai Ba da belin Magu ya ci tura

Ba da belin Magu ya ci tura

160
0

Duk kokarin da Ibrahim Magu ya ke yi na ganin ya samu beli abin ya ci tura.

Ibrahim Magu dakataccen mukaddashin shugaban hukumar EFCC ya yi ta fadi tashin ganin ya samu beli daga inda ake tsare da shi bayan da jami’an tsaro suka kama shi a ranar Litinin.

Mai shari’a Ayo Salami ne ke jagorantar kwamitin da ke binciken badakalar kudin da ake zargin Magu da ita.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply