Home Labarai Ba zamu biya kudin fansa don ceto daliban Kagara ba – Gwamnan...

Ba zamu biya kudin fansa don ceto daliban Kagara ba – Gwamnan Neja

69
0

Gwamna Abubakar Sani Bello na jihar Neja ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta biya kudin fansa ga masu satar daliban makarantar sakandaren kimiyya ta gwamnati da ke garin Kangara, karamar hukumar Rafi ta jihar.

Sani Bello ya bayyana hakan ne lokacin da ya ke zantawa da manema labarai a birnin Minna.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply