Home Coronavirus Babban jojin Nijeriya Tanko ya kamu da corona

Babban jojin Nijeriya Tanko ya kamu da corona

166
0

Babban jojin Nijeriya Mai shari’a Tanko Mohammed ya kamu da cutar corona.

Wani alkalin kotun koli Mai Shari’a Ibrahim Saulasa ne ya shaida haka a Abuja babban birnin Nijeriya.

Yace babban jojin na jinya a hadaddiyar daukar larabawa Dubai.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply