Home Sabon Labari BABBAR MAGANA: Elrufai ya rufe makarantu saboda corona

BABBAR MAGANA: Elrufai ya rufe makarantu saboda corona

407
0

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da rufe makarantun jihar a sakamakon sake barkewar da corona ta yi a karo na biyu a Nijeriya.

Sanarwar Litinin din nan da Kwamishinan ilimin jihar Dakta Shehu Muhammad Makarfi ya fitar ta nuna cewa matakin ya shafi gabadaya makarantun jihar da ke a kananan hukumomi 23.

Gwamnatin jihar ta ce ta yanke wannan hukunci ne bisa la’akari da yadda ake ci gaba da samun bazuwar cutar corona a jihar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply