Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Babu sabbin ayyuka a kasafin kuɗin baɗi – Gwamnatin Nijeriya

Babu sabbin ayyuka a kasafin kuɗin baɗi – Gwamnatin Nijeriya

115
0

Gwamnatin Nijeriya ta umarci ma’aikatun da ke faɗin ƙasar da kada su yi shirin fara gudanar da sababbin ayyuka a kasafin kuɗin shekara mai zuw

Ministar kuɗi da tsare-tsaren kasafin kuɗi Zainab Shamsuna Ahmed ce ta bada umurnin, ta kuma ce gwamnatin tarayya za ta mayar da hankali wajen kammala manyan ayyukan da su ke gudana a wannan shekarar

Ministar ta ƙara da cewa gwamnati na buƙatar ganin ma’aikatanta sun yi biyayya wajen shiga tsarin nan na biyan ma’aikata albashi na bai ɗaya wato IPPIS.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply