Home Labarai Babu wanda ya fi ƙarfin doka a Nijeriya – Buhari

Babu wanda ya fi ƙarfin doka a Nijeriya – Buhari

177
0

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara jaddada yadda gwamnatinsa ke dada kaimi wajen yaki da cin hanci da rashawa, inda ya ce babu wani mahalukin da ya fi karfin a bincike shi.

Buhari ya yi wadannan kalamai ne a yayin da yake karbar rahoton bincike da ya kafa kan tsohon mukaddashin Shugaban hukumar EFCC Ibrahim Magu, wanda Alƙali Ayo Salami ya jagoranta.

Ya ce ya kafa kwamitin ne domin ya binciki Magu, kan zarge-zargen da ake yi masa.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply