Home Labarai Babu zabe ga matan aure ƴan kasa da shekara 18 – Sanata...

Babu zabe ga matan aure ƴan kasa da shekara 18 – Sanata Gaya

45
0

Kwamitin Sanatoci kan hukumar Zabe INEC sun yi watsi da buƙatar ba matan aure ƴan kasa da shekara 18 damar kaɗa kuri’a a zabukan Nijeriya.

Yayin amsa tambayoyi a garin Abuja a ranar Talata, Sanata Kabiru Gaya ya shaida cewa an yanke hukuncin ne yayin zaman gyaran dokar zaben.

Ya ce kwamitin gyaran dokar zaben ya ce ba zai amince wa yara masu kananan shekaru su yi zabe ba, don kasancewarsu masu aure.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply