DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Sunday, May 17, 2026
HomeKetareBan taba goyon bayan APC ba a shafin X - Joash Amupitan 

Ban taba goyon bayan APC ba a shafin X – Joash Amupitan 

Hukumar zaben Nijeriya INEC ta musanta rahotannin da ke cewa shugaban ta, Joash Amupitan, ya na goyon bayan APC a wasu rubuce-rubucensa a shafinsa na X wato Twitter.

Inda ta ce ba shi da wani shafi a dandalin, tare da jaddada cewa duk wani shafi da ake dangantawa da shi na bogi ne.

RELATED ARTICLES

2 COMMENTS

  1. Amma ai yaci amanar Nigeria ta rubuta karya cewa ana kashe kirista. Wannan kade bai isa kayi murabus ba. Sabuda baka da kunya

  2. Your comment is awaiting moderation
    Amma ai yaci amanar Nigeria ta rubuta karya cewa ana kashe kirista. Wannan kade bai isa kayi murabus ba. Sabuda baka da kunya

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata