Home Labarai Bani da asara don APC ta fadi a zaben 2023 – Gwamna...

Bani da asara don APC ta fadi a zaben 2023 – Gwamna Badaru

590
0

Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru, ya ce rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar APC a jihar, idan har ba a magance shi ba, na iya jaza mata matsaloli a zaben shekarar 2023.

Gwamnan ya bayyana hakan ne ya yin kaddamar da kwamitin riko na jam’iyyar a ranar Juma’ar nan.

Ya ce idan har jam’iyyar ta fadi zabe, babu abin da zai yi asara kasancewar sa hamshakin dan kasuwa.

Premium Times ta rawaito cewa gwamnan ya yi kira ga bangaren da ke jayayya, da ya dawo a hadu don ciyar da jam’iyyar gaba.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply