Home Labarai Bani da hannu a faduwar APC a Zamfara – Marafa

Bani da hannu a faduwar APC a Zamfara – Marafa

119
0

Tsohon sanata Kabiru Garba Marafa yace kada a zarge shi da faduwar jam’iyyar APC a jihar Zamfara sabo da ba shi bane ya maka jam’iyyar kotu.

Sanata Marafa na magana ne a lokacin da ya ke mayar da martani kan cewa yana da hannu a faduwar jam’iyyar.

Kabiru Marafa ya yi zargin cewa ‘yan bangaren Abdul’aziz Yari ne suka assasa faduwar jam’iyyar a zaben 2019.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply