Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Bankin duniya ya ware $750m a gyara lantarkin Nijeriya

Bankin duniya ya ware $750m a gyara lantarkin Nijeriya

293
0

Bankin duniya ya amince da bada rancen Dala miliyan 750 don inganta samar da hasken lantarki a Nijeriya.

A wata sanarwa da bankin ya fitar ranar Laraba a Abuja, ya ce abun da ake son cimmawa ya haɗa da tabbatar da wadatar kuɗi da inganta tsare gaske a ɓangaren lantarkin Nijeriya.

Bankin ya ce kimanin ƴan Nijeriya miliyan 47 ne ba su amfana da lantarki, kuma sauran masu amfana da ita suna fuskantar yankewar ta a ko yaushe.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply