Home Labarai Boko Haram: Akwai ‘yan gudun hijrar Nijeriya 200,000 a kasashen ketare –...

Boko Haram: Akwai ‘yan gudun hijrar Nijeriya 200,000 a kasashen ketare – Zulum

138
0

Gwamnan jihar Borno Prof Babagana Umara Zulum ya yi roko ga gwamnatin Nijeriya da ta taimaki ‘yan gudun hijra kusan 200,000 da ke neman mafaka a kasashen Kamaru, Nijar da Chadi.

Prof Zulum ya yi wannan roko ne a Abuja, a taron kaddamar da shirin taimakon ‘yan gudun hijra na duniya.

Yace muddin aka yi amfani da shawarwarin da aka ba da kwamitin zakulo ‘yan gudun hijrar, to kuwa mutane za su koma muhallansu su cigaba da rayuwa kamar a baya.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply