Home Labarai Buhari ya kaddamar da layin dogon Itakpe-Ajaokuta-Warri

Buhari ya kaddamar da layin dogon Itakpe-Ajaokuta-Warri

136
0

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da layin dogo mai tsawon kilomita 326 da ya taso daga Itakpe-Ajaokuta-Warri.

Shugaba Buhari ya kuma bai wa ma’aikatan harkokin sufurin kasa umurnin da su tabbatar da an hade dukkanin tashoshin jiragen ruwa na kasar nan baki daya da layikan dogo.

Ya lissafo tashoshin jiragen ruwan da za a hade da su da layikan dogo da suka hada da; Apapa, Tin can da ta Warri I da kuma ta Calabar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply