Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Buhari ya rage harajin shigo da mitocin lantarki

Buhari ya rage harajin shigo da mitocin lantarki

152
0

Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya amince tare da rattaba hannu wajen yin rangwamen harajin shigo da mitocin wutar lantarki da kaso 35 har na tsawon shekara daya .

Ma’aikatar kudi, da Zainab Shamsuna Ahmed ke jagoranta ce ta bukaci shugaban da yin hakan domin a taimaka wa hukumar da ke samar da hasken wutar lantarki ta cimma muradunta na samar da mitoci milyan uku a fadin kasar nan.

Ministar ta ce ko a baya, ma’aikatar masana’antu, kasuwanci da zuba jari ta taba ba da shawara ga shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply