Home Labarai Buhari ya yi ta’aziyyar rasuwar Dikko Inde

Buhari ya yi ta’aziyyar rasuwar Dikko Inde

32
0

Shugaban Nijeriya Muhammad Buhari ya yi ta’aziyyar rasuwar tsohon shugaban hukumar kwastan ta kasa Dikko Abdullahi Inde.

A cikin wata sanarwa daga mai magana da yawunsa Garba Shehu, shugaban kasar ya yi adu’ar Allah Ya gafarta wa Dikko Inde ganin irin yadda ya hidinta wa kasa.

Ya yi adu’ar Allah ya ba iyalansa hakurin jure rashin.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply