Home Sabon Labari CAF za ta bayyana gwarzon dan kwallon Afirka

CAF za ta bayyana gwarzon dan kwallon Afirka

79
0

A yau talata ne hukumar kwallon kafar Afirka ta CAF za ta bayyana sunan dan wasan da yafi taka muhimmiyar rawa a shekarar da ta gabata.

A yanzu haka hukumar ta fitar da sunayen yan wasa uku da ake sa ran za’a zabi daya daga cikinsu.

Yan wasan sun hada da dan kasar Algeria da kulob din Manchester City Riyad Mahrez, sai kuma yan wasan Liverpool guda biyu Mohammed Salah na Egypt da kuma Sadio Mane na Senegal.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply