DCL Hausa Radio
Kaitsaye
HomeBabban Labarinmu

Babban Labarinmu

Sai kun kara damara wajen yaki da matsalar tsaro – Shugaba Tinubu ya umurci sojojin Nijeriya

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu, ya bukaci jami'an rundunonin tsaron Nijeriya da su kara azama wajen shawo kan kalubalen tsaro da kasar ke fuskanta. Shugaba Tinubu...

Shugaba Tinubu ya shiga ganawar sirri da manyan hafsoshin tsaron Nijeriya

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu na wata ganawar sirri tare da shugabannin tsaro da Sufeto Janar na ‘yan sanda IGP a fadar shugaban kasa...

Sabon Paparoma ya gayyaci Shugaba Tinubu zuwa Rome, Italy

Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya amsa goron gayyatar da sabon Paparoma Pope Leo XIV ys yi masa zuwa birnin Rome na kasar Italy. Daga cikin...

Kudurin dokar tilasta yin zabe ga kowane dan Nijeriya ya tsallake karatu na biyu a majalisar wakilai

By Salim Muhammad Musa Kudurin na gyaran dokar zabe ta shekara ta 2022, ya tsallake karatu na biyu a majalisar wakilai a wannan Alhamis. Idan har...

NNPCL bai saka kudin shigar da ya samu na Naira bilyan 500 a lalitar gwamnatin Nijeriya ba a 2024 – Bankin Duniya

Babban Bankin Duniya ya bayyana cewa kamfanin man fetur na Nijeriya NNPCL na biyan kaso 50% kacal na kudaden shiga da aka samu sakamakon...

Mun yi kuskure a sakamakon da muka fitar na dalibai – Hukumar JAMB

Cikin alhini da nadamar abin da ya faru, hukumar JAMB da ke shirya jarabawar neman shiga makarantun gaba da sakandare a Nijeriya ta karbi...

An soke zaben June 12 ne saboda bashin Naira bilyan 45 da MKO Abiola yake bin gwamnatin tarayya – Sule Lamido

Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya alakanta soke zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar 12 ga watan Yunin 1993 da Marigayi...

Kotu a Kano ta ki karbar bukatar Ganduje ta dakatar da shari’ar zargin cin hanci

Wata babbar kotu a jihar Kano ta yi watsi da wata bukata da shugaban jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje, ya shigar domin...

Most Popular

spot_img