Shirin Rediyo

Home Shirin Rediyo
A wannan gurbin za mu rinka wallafa muku shirye-shiryen mu na rediyo. A yanzu shirin Zaman Gaskiya da ake gabatarwa a gidan rediyon Companion FM Katsina Nijeriya a ranar Litinin @7pm. da Rediyon FRCN Kaduna ranar Laraba @10am da kuma gidan rediyon jihar Katsina a rana rLaraba @9.30pm si ne shirin da muke gabatarwa.

Zaman Gaskiya (4)SAUTI

0

Zaman Gaskiya (3)SAUTI

0

Zaman Gaskiya (2) SAUTI

0