Taskar Guibi

Home Taskar Guibi
Wannan bangarene na rubuce rubucen da Ishaq Idris Guibi, malamin harshen Hausa a Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kaduna ke wallafawa a shafinsa na Facebook. Za ku rinka karanta labaran da yake wallafawa da kuma sharhi da ya kan yi a kowace safiya. Bayan kasancewarsa malami, Ishaq Idris Guibi kuma dan jarida ne a gidan talabijim na DITV Kaduna.