Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi Chevron zai kori kaso 25% na ma’aikatansa

Chevron zai kori kaso 25% na ma’aikatansa

117
0

Kamfanin mai na Chevron ya ce yana duba yiwuwar yin bita ga yawan ma’aikatansa domin tafiya dai-dai da halin da ake ciki.

A kan haka ne, kamfanin ya ce yana duba yiwuwar rage kaso 25% na ma’aikata a sassansa daban-daban.

Shugaban sashen tsare-tsare na kamfanin Esimaje Brikinn ya ce kamfanin zai ci gaba da saka idanu domin toshe duk wata kafa da za ta iya kawo masa tazgaro a lamurransa.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply