Home Addini Kotu ta umurci a bulale wasu a Kano

Kotu ta umurci a bulale wasu a Kano

96
0

Wata kotun shari’ar musulunci a Kano ta yanke hukuncin a yi wa wasu mutane 2 bulala 12 kowane.

Kotun ta ce an samu mutanen 2 da tu’ammali da tabar wiwi da sauran miyagun kwayoyi.

Alkalin kotun Faruq Ibrahim, ne ya yanke wa mutanen hukuncin ne bayan da kotu ta same su da laifin da aka tuhume su.

Alkalin ya umurci da a tsuttsula musu bulala.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply