Home Kasashen Ketare Corona: An killace ‘yan Nijeriya da gwamnati ta debo daga Birtaniya

Corona: An killace ‘yan Nijeriya da gwamnati ta debo daga Birtaniya

130
0

Rukuni na farko na ‘yan Nijeriya da aka kwaso daga Ingila ya iso Nijeriya jiya, an killace su a Abuja, inda za su yi kwana goma sha hudu a killace. In ba a manta ba a ranar laraba rukuni na farko na ‘yan Nijeriya da ke Dubai ya iso Legas, inda su ma aka killace su.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply