Home Coronavirus Corona ce musabbabin mafiyawan mace-macen Kano-Minista

Corona ce musabbabin mafiyawan mace-macen Kano-Minista

96
0

Ministan lafiya na Nijeriya Dr Osagie Ehanire ya ce kusan kaso 60 daga cikin dari na mace-macen da aka samu a jihar Kano sun faru ne ta dalilin cutar corona.

Dr Ehanire da ya ke jawabi a taron kwamitin yaki da cutar corona a Abuja, ya ce an fara gudanar da binciken musabbabin mutuwar wadannan mutane masu yawa a Kano.

Ya ce kwamitin yaki da cutar na shugaban kasa ya amshi rahoton binciken da aka gudanar danagane da yawan mace-macen.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply