Home Coronavirus Corona: Kamfanin kera injinan jirage zai kori ma’aikata

Corona: Kamfanin kera injinan jirage zai kori ma’aikata

137
0

Wani babban kamfanin kera injinan jiragen sama na kasar Jamus da ke da hedikwatar sa a birnin Munich zai sallami ma’aikatansa akalla su dubu daya daga aiki.

Kamfanin ya fito da wannan sanarwar a daidai lokacin annobar corona ke ci gaba da shafar masana’antar.

Kamfanin ya bayyana cewa dalilinsa na daukar wannan mataki shi ne, domin rage dawainiyarsa zuwa kashi 10 daga cikin kashi 15.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply