Dan wasan gaba na Liverpool da kasar Masar Mohammed Salah ya kamu da corona.
Hukumar kwallon kafa ta Masar ce ta sanar da haka a shafin sadarwar ta na Twitter.
Sai dai bayanai sun nuna cewa dan wasan mai shekaru 28 yanzu zai killace kansa bayan kamuwa da cutar.
