Home Kasashen Ketare Côte d’Ivoire ta nemi a tsahirta mata biyan bashi

Côte d’Ivoire ta nemi a tsahirta mata biyan bashi

80
0

Kasar Ivory Coast ko kuma Côte d’Ivoire  ta nemi alfarma ga duk kasashe dama hukumomin da ke bin ta bashin kudi da su tsa-hirta mata wajen biyan basussukan.

A wata sanarwa da gwamnatin kasar ta fitar ta bayyana cewa tana son yin amfani da kudin da take dasu wajen yaki da annobar coronavirus.

Kazalika idan har kasashen suka dagawa kasar ta Ivory Coast kafa za tayi amfani da kudaden da ke hannunta wajen bunkasa tattalin arzikin kasar wanda corona ta yi wa raga-raga.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply