Home Sabon Labari Covid-19: Ɗan wasan Nijeriya da Napoli Osimhen, ya harbu

Covid-19: Ɗan wasan Nijeriya da Napoli Osimhen, ya harbu

84
0

Ɗan wasan gaban Napoli da Super Eagles Victor Osimhen ya harbu da cutar Covid-19.

Ƙungiyar Napoli ta Italiya ce ta sanar da haka a ranar Juma’a kwana guda, bayan tsohon ɗan wasan na Lille ya dawo daga hutun da ya je Nijeriya.

Osimhen wanda tun bayan dawowarsa bai haɗu da wani ɗan wasan ƙungiyar ba, zai killace kansa na wasu kwanaki kafin ya warke, cewar saƙon twitter da Napoli ta wallafa.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply