Home Kasashen Ketare COVID-19: Ba rai kwakwai mutu kwakwai nake ba – Trump

COVID-19: Ba rai kwakwai mutu kwakwai nake ba – Trump

114
0

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya ce yana samun sauki sosai a cutar coronar da ta harbe shi.

A shafinsa na Twitter, Trump ya ce yana aamun kulawar jami’an kiwon lafiya sosai ta hakan ne ya ke jin kamar ma babu abin da ke damunsa.

Da safiyar Juma’ar nan ne dai, shugaba Trump ya sanar a shafinsa na twitter cewa sakamakon gwajin da aka yi masa na cutar corona ya nuna cewa yana dauke da ita, tare da matarsa Melania.

Trump ya kamu da cutar ne ana kwanaki kalilan da zaben Amurka.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply