Home Bidiyo COVID-19: Gwamnatin tarayya ta tsawaita dokar zaman gida a kano

COVID-19: Gwamnatin tarayya ta tsawaita dokar zaman gida a kano

209
0

Gwamanatin tarayya ta hannun sakatarenta Boss Gida Mustapha ya ba da sanarwar kara tsawaita dokar zaman gida a Kano

To sai dai bayanai sun ce gwamnatin jihar ta Kano ta shiga wani taron gaggawa da malaman addinin musulunci na jihar

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply