Home Coronavirus Covid-19: Indiya ce kasa ta uku a duniya

Covid-19: Indiya ce kasa ta uku a duniya

118
0

Rahotanni sun tabbatar da cewa kasar Indiya ta zamo kasa ta uku a duniya da suke da adadin masu corona da yawan su ya haura milyan daya.

Kasashen Amurka da Brazil su ne kan gaba, ya yin da yanzu kasar ta Indiya ke biye da su.

Annobar na dada kara bazuwa ya zuwa sauran sassa da ma kauyukan kasar.

Indiya dai kasa ce mai yawan jama’a da aka kiyasta za su haura milyan dubu daya da milyan dari uku.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply