Home Coronavirus Covid-19: Kalubalen rashin wurin killace kai a Nijeriya

Covid-19: Kalubalen rashin wurin killace kai a Nijeriya

72
0

Kwamitin shugaban kasa a kan yaki da cutar kwaronabairos ya koka a kan rashin isassun wuraren killace masu lalurar kwaronabairos a kasar nan, tare da rokon jama’ a da ke da gidajen da babu kowa a ciki, su ba da aro a dinga killace masu lalurar, musamman a Legas.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply