Home Coronavirus COVID-19: Ku guji saka takunkumin hanci idan ku na motsa jiki –...

COVID-19: Ku guji saka takunkumin hanci idan ku na motsa jiki – WHO

131
0

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ja kunnen mutane da su guji saka takunkumin hanci idan su na motsa jiki.

Hukumar ta ce yin hakan nada babbar barazana ga lafiyar mutane.

WHO ta yi wannan jan kunnen ne a shawarwarin da ta ke badawa kan cutar corona.

Ta ce wannan zufar na jike takunkumin da sauri da hakan zai toshe numfashi da zai kawo cikas ga lafiyar mutane.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply