Home Coronavirus Covid-19 ta hallaka Mutane dubu 800 a Duniya

Covid-19 ta hallaka Mutane dubu 800 a Duniya

117
0

Wata ƙididdiga ta bayyana cewa akalla mutane dubu 800 ne suka mutu sakamakon annobar coronavirus a faɗin Duniya.

Jami’ar Johns Hopkins da ke ƙasar Amirka ce ta fitar da wannan ƙididdiga, ta kuma ce ƙasar Amirka ce kan gaba wajen yawan mutanen da suka mutu sakamakon annobar ta coronavirus inda yawansu ya kai dubu 175 sai kuma Brazil da ke mara mata baya da adadin mutane dubu 113.

Sai dai ƙididdigar ta nuna cewa kimanin mutane milyan 23 aka ayyana suna ɗauke da cutar a Duniya.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply