Home Coronavirus Covid-19 ta kashe likitoci 136 a Indonesia

Covid-19 ta kashe likitoci 136 a Indonesia

123
0

Ƙarin likitoci 9 sun mutu a ƙasar Indonesia sakamakon annobar COVID-19, inda ya zuwa yanzu adadin likitocin da cutar ta hallaka ya kai 136.

Ƙungiyar likitocin ƙasar ce ta sanar da hakan a ranar Alhamis.

Mafi yawan likitocin da suka mutu sun fito ne daga yankin Java ta gabas inda likitoci 32 suka mutu, sai kuma Sumatra ta Arewa 23, Jakarta na da guda 19, da Yammacin Java 12.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply