Home Labarai Da Ɗumi-ɗumi: Gwamnan farar hula na farko a jihar Lagos ya mutu

Da Ɗumi-ɗumi: Gwamnan farar hula na farko a jihar Lagos ya mutu

29
0

Gwamnan farar hula na farko a jihar Legas, Lateef Jakande ya mutu.

Dcl Hausa ta sami labarin rasuwar Jakande ne ranar Alhamis din nan, yana da shekaru 91.

Alhaji Lateef Jakande ya kasance gwamnan jihar Legas daga shekarar 1979 zuwa 1983, sannan daga baya ya zama Ministan Ayyuka a lokacin mulkin soja na Sani Abacha (1993–98).

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply