Home Labarai An bayar da belin Magu

An bayar da belin Magu

175
0

Bayan shafe kwanaki 10 a tsare, an bayar da belin tsohon mukaddashin Shugaban hukumar yaki da yi wa tattalin arziki ta’annati (EFCC) Ibrahim Magu.

Sai dai bayar da belin nasa ya zo ‘yan awanni bayan da rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta musanta cewa Magun yana hannunta.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ne dai ya kafa wani kwamitin da zai gudanar da binciken kan tuhume-tuhumen da ake yi wa Ibrahim Magu karkashin jagorancin mai shari’ah Ayo Salami.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply