Home Sabon Labari Katsina: Gwamna Masari ya nada masu ba shi shawara guda 13

Katsina: Gwamna Masari ya nada masu ba shi shawara guda 13

79
0

[cmsmasters_row data_width=”boxed” data_padding_left=”3″ data_padding_right=”3″ data_top_style=”default” data_bot_style=”default” data_color=”default” data_bg_position=”top center” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_size=”cover” data_bg_parallax_ratio=”0.5″ data_padding_top=”0″ data_padding_bottom=”50″ data_padding_top_large=”0″ data_padding_bottom_large=”0″ data_padding_top_laptop=”0″ data_padding_bottom_laptop=”0″ data_padding_top_tablet=”0″ data_padding_bottom_tablet=”0″ data_padding_top_mobile_h=”0″ data_padding_bottom_mobile_h=”0″ data_padding_top_mobile_v=”0″ data_padding_bottom_mobile_v=”0″ data_shortcode_id=”121vqowgua”][cmsmasters_column data_width=”1/1″ data_bg_position=”top center” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_size=”cover” data_border_style=”default” data_animation_delay=”0″ data_shortcode_id=”zn5jeclwq”][cmsmasters_text shortcode_id=”d6d7bvjvku” animation_delay=”0″]

Takarda ta musamman daga ofishin Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Mustapha Muhammad Inuwa, ce ta sanar da nadin sabbin mukaman. Ta kuma ce dukkan mutanen da aka nada an nada su ne bayan anyi la’akari da gudunmawarsu da kuma jajircewarsu a mukaman da suka rike a baya.

Sabanin masu bayar da shawara, Special Assistants da Gwamnan ya nada a kwanakin baya, wadannan sabbin masu bada shawarar, Special Advisers na da ‘yancin shiga taron majalisar zartarwa. Abin da ke nuna cewa suna da matukar muhimmanci kamar kwamishinoni wurin gudanar da gwamnati.

 

Ga jerin sunayen jama’an da aka nada kamar yadda jaridar DCL Hausa ta samu kwafin takardar daga ofishin sakataren gwamnatin jiahr Katsina:

 

1. Alh Muntari Lawal  Permanent Secratary Government House

2. Hon Kabir Shu’aibu SA Political.

3. Muhammad Bashir Usman Ruwan Godiya SA Higher Education.

4. Abdulkadir Mamman Nasir SA Empowerment And Special Intervention.

5. Alh Abdullahi Ibrahim Mahuta SA Legislative Matters.

6. Hussaini Adamu Karadua SA Employment Promotion.

7. Comr Tanimu Lawal Saulawa SA Labour and Productivity.

8. Hon Abdu Habu Dankum SA Rural and Semi-Urban water supply.

9. Alh Aminu Lawal Jibia SA Skill Acquisition and Vocational Training.

10.Dr Lawal Usman Bagiwa SA Livestock and Grazing Reserves.

11. Alh Ibrahim Khalil Aminu SA Youth.

12.Alh Hamza Muhd Burodo SA Drug Narcotic and Human Trafficking.

13. Alh Bashir Dayyabu SA Intergovernmental and Developmental Partners.

 

Takardar nadin sabbin masu ba gwamnan jihar Katsina shawara

 

 

A yanzu jama’a za su mayar da hankalinsu wurin ganin jerin mutanen da Gwamnan zai nada a matsayin, shugaban ma’aikatansa, Chief of Staff da sauran kwamishinoni.

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row]

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply