Home Addini DA DUMI DUMI> Yan sanda na harbi a saman iska don tarwatsa...

DA DUMI DUMI> Yan sanda na harbi a saman iska don tarwatsa ‘yan shi’a masu zanga zanga a Abuja

96
0

[cmsmasters_row data_shortcode_id=”gp3tc22ok” data_padding_bottom_mobile_v=”0″ data_padding_top_mobile_v=”0″ data_padding_bottom_mobile_h=”0″ data_padding_top_mobile_h=”0″ data_padding_bottom_tablet=”0″ data_padding_top_tablet=”0″ data_padding_bottom_laptop=”0″ data_padding_top_laptop=”0″ data_padding_bottom_large=”0″ data_padding_top_large=”0″ data_padding_bottom=”50″ data_padding_top=”0″ data_bg_parallax_ratio=”0.5″ data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center” data_color=”default” data_bot_style=”default” data_top_style=”default” data_padding_right=”3″ data_padding_left=”3″ data_width=”boxed”][cmsmasters_column data_width=”1/1″ data_shortcode_id=”vd20a7xllq” data_animation_delay=”0″ data_border_style=”default” data_bg_size=”cover” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_position=”top center”][cmsmasters_text shortcode_id=”cisdboe84″ animation_delay=”0″]

‘Yan sanda a babban birnin tarayyar Nijeriya Abuja sun tarwatsa wani gungun mabiya mazhabar shi’a da ya fito kan titi domin yin zanga zanga ta sakin shugabansu Ibrahim El-Zakzaky. Wannan zanga zangar ita ce ke zama babba tun bayan haramta kungiyarsu ta Islamic Movement da gwamnati ta yi a watannin baya.

Jaridar Premium Times wace ta byar da wannan rahoto ta ce zanga zangar ta fara ne a kan titin Sultan Abubakar Road da misalin karfe 1.55 na ranar juma’ar nan. Kuma mabiya kungiyar sun fito da yawan gaske rike da tutoci suna rera “Labaika ya Hussain, Free Zakzaky * A saki Zakzaky”

 

Sai dai a lokacin da suke zanga zangar wani ayari na ‘yan sanda ya biyo bayansu yana harba bindiga a sama tare da watsa barkonon tsohuwa, acewar jaridar ta Premium Times. To amma ‘yan shi’ar sun yi nasarar shiga cikin wasu jama’a musulmi da suka sakko sallar juma’a inda suka saje da sauran jama’a.

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row]

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply