Home Labarai Da Dumi-Dumi: Zulum ya kori wani kwamishinansa

Da Dumi-Dumi: Zulum ya kori wani kwamishinansa

29
0

Gwamnan jihar Borno, Prof Babagana Umara Zulum, ya kori kwamishinan lafiya na jihar Dr Salihu Kwaya-Bura daga mukaminsa.

Korar na cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan Isah Gusau ya fitar.

Isah a cikin sanarwar yace, gwamnan ya ya tsige kwamishinan ne domin sake fasalta ma’aikatar duba da irin muhimmancinta.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply