Home Labarai Daukar aiki: ‘Yan kudu sun caccaki shugaban DSS

Daukar aiki: ‘Yan kudu sun caccaki shugaban DSS

147
0

Shugabannin kungiyoyi daga shiyyoyi 4 na Nijeriya karkashin jagorancin kungiyar shugabannin Nijeriya ta tsakiya sun caccaki shugaban hukumar tsaron ciki DSS Yusuf, bisa zargin fifita ‘yan arewa a daukar aikin hukumar.

A cikin wata takarda mai dauke da sa hannun shugaban hadaddiyar kungiyar Yinka Odumakin, ta ce gamayyarsu da ke sukar wannan lamari, sun hada da Ohaneze Ndigbo, Pan Niger-Delta Forum, PANDEF da Afenifere.

Takardar ta ce sun maka gwamnati kotu bisa zargin nuna bangaranci.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply