Home Kasuwanci/Tattalin Arziƙi ‘Yan fim sun koka dangane da rufe gidajen “cinema”

‘Yan fim sun koka dangane da rufe gidajen “cinema”

184
0

‘Yan fim, a masana’antar shirya fina-finai ta Nijeriya sun nuna damuwarsu kan yadda aka rufe gidajen nuna wasanni na “cinema” a kasar.

Masu nuna damuwar dai sun fara zanga-zanga ne a manhajar “Instagram” da taken “a ceci gidajen “cinema”.

Su na dai wannan fafutika ne don tabbatar da gwamnatin tarayya ta janye dokar rufe gidajen cinema a duk fadin kasar.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply