Home Labarai Equatorial Guinea za ta tallafawa China da $2m ta yaki Coronavirus

Equatorial Guinea za ta tallafawa China da $2m ta yaki Coronavirus

70
0

Shugaban kasar Jamhuriyar Equatorial Guinea ya bada sanarwar cewa kasar mai arzikin man fetur, za ta tallafawa kasar China da kudi $2m domin magance cutar coronavirus da ta halaka mutane 636 a halin yanzu.

Duk da kasancewar China ta biyu a ci gaban tattalin arziki a duniya, bayan Amirka, karfin tattalin arzikin tan a $13.6tr ya lillinka na Guinea mai $13.bn.

Duk da kasancewar kasar ta Equatorial Guinea kasa ta uku mai arzikin mai a nahiyar Afrika, kaso mafi yawa na jama’ar kasar na rayuwa cikin talauci.

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply