Home Farashin Kayan Abinci Farashin Hatsi 16.09.2019 zuwa 23.09.2019

Farashin Hatsi 16.09.2019 zuwa 23.09.2019

175
0

[cmsmasters_row data_width=”boxed” data_padding_left=”3″ data_padding_right=”3″ data_top_style=”default” data_bot_style=”default” data_color=”default” data_bg_position=”top center” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_size=”cover” data_bg_parallax_ratio=”0.5″ data_padding_top=”0″ data_padding_bottom=”50″ data_padding_top_large=”0″ data_padding_bottom_large=”0″ data_padding_top_laptop=”0″ data_padding_bottom_laptop=”0″ data_padding_top_tablet=”0″ data_padding_bottom_tablet=”0″ data_padding_top_mobile_h=”0″ data_padding_bottom_mobile_h=”0″ data_padding_top_mobile_v=”0″ data_padding_bottom_mobile_v=”0″ data_shortcode_id=”klvcdd76s”][cmsmasters_column data_width=”1/1″ data_bg_position=”top center” data_bg_repeat=”no-repeat” data_bg_attachment=”scroll” data_bg_size=”cover” data_border_style=”default” data_animation_delay=”0″ data_shortcode_id=”m1bp4ejmy”][cmsmasters_text shortcode_id=”u5i13pfg7p” animation_delay=”0″]

Farashin buhun shinkafar Hausa a kasuwar Yamzone *Creek Road* da ke Fatakwal Nijeriya ya kai Naira 31,000. Kasuwar ‘Kara’ ta cikin garin Sokoto kuma Naira 27,000. Sai dai a kasuwar da ke cikin garin Gombe Naira 26,000 ake sayar da buhun shinkafar ‘yar Hausar. Amma a Dandume ta jihar Katsina Naira 22,000 ake sayar da shinkafar ta gida. A kasuwar Kaduro ta garin Maradi Jamhuriyar Nijar farashin kayan masarufi na ci gaba da hauhawa sakamakon kulle boda da Nijeriya ta yi. Kasuwar Bamenda ta kasar Kamaru kuwa ta yi akalla kwanaki 20 a kulle sakamakon rikicin ‘yan aware maso son kafa kasa mai magana da harshen Turanci. Wannan dalilin ne kuma ya sa kwana biyu ba ma samun farashi daga kasuwa.

Karanta cikakken farashin da ma’aikatan DCL Hausa suka tattaro a wasu kasuwannin jihohin Nijeriya da Jamhuriyar Nijar.

Latsa wannan “link” din na kasa don saukewa ko karanta cikakken farashin a tsarin PDF

DOWNLOAD NOW!!!

16.09.2019

Majiya: Mun samu wadannan bayanai daga wurin jama’a kamar haka:

 1. Alhaji Shehu Nayaya, dan kasuwa a kasuwar Dandume jihar Katsina a
 2. Malam Bello Abubakar, dan kasuwa a kasuwar Kara da ke Sokoto Nijeriya.
 3. AbdurRashid AC, mataimakin sakataren kungiyar yan kasuwa ta Charanchi, jihar Katsina, Nijeriya.
 4. Lawalli Ofisa, dan kasuwa a Kasuwar Dole dake Damagaram Jamhuriyar Nijar
 5. Malam Muhammad Bana, dan kasuwa a jihar Adamawa, Nijeriya
 6. Malam Suleiman Hassan, dan kasuwa a kasuwar Giwa jihar Kaduna, Nijeriya
 7. Suleiman S Tunau, dan kasuwa a kasuwar Mai’adua jihar Katsina, Nijeriya
 8. Alhaji Bello Abubakar, dan kasuwar Kara ta cikin garin Sokoto Nijeriya
 9. Malam Lawalli, mazaunin Maradi Jamhuriyar Nijar
 • Sani Babayye Gombe, wani dan kasuwa a jihar Gombe.
 1. Alhaji Shuaibu, dan kasuwa a kasuwar Yamzone Creek Road Fatakwal Nijeriya

 

 

[/cmsmasters_text][/cmsmasters_column][/cmsmasters_row]

Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
Ziyarci shafin Facebook na DCL Hausa
 

Leave a Reply